Yanda ake Hada video cartoon Abin Mamaki a wayar Android 2024


Yanda ake Hada video cartoon Abin Mamaki a wayar Android 2024



Assalamu alaikum barkan mu da war haka yan'uwa. Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar hada video cartoon a wayar Android abin mamaki musamman a wannan yanayi na yayim dorawa a status da sauran social media kamar irin su tiktok da Facebook domin sumun kudi da kuma followers.

Kamar yanda muka sani yanzu Facebook sun fara biyan kudi a nan kasar mu ta Nigeria to ya kamata kaima ka motsa sannan ka nuna bajintar ka domin kaima kana samun abinda zaka dinga kashewa. Shi yasa na kawo mana wannan application din.

Sannan kamar yanda kuka gani zakuga nayi bayani sosai acikin viddon harda yanda zaka

Hada cartoon din sannan ka dora muryar ka da duk wani videon abin mamaki da kake so ka hada. 



Abubuwan da shi wannan application din ya kunsa akwai su da yawa sai ka bude shi sannan da kanka zaka gano wasy hanyoyim sannan amfani fa shi babu wahala hakazalika akwai mutane da yawa sama da mutum million 10 sun dakko shi a playstore. Saboda haka ga link din shi nan sai ka taba ka sauke shi a wayar ka. Zakaga an rubuta download da koren rubutu.👉👉👉Download

Previous Post Next Post