Yanda zaka dawo da Sakon da ka rasa (SMS ) Na Tsawon Shekaru 2024

 

Yanda zaka dawo da Sakon da ka rasa (SMS ) Na Tsawon Shekaru 2024



Assalamu alaikum barkan ku da warhaka ina fatan kuna nan lafiya. Ya kwana biyu.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar dawo da dukkanin sakonnin ka da duk kiran wayar da kake yi zaka iya dawowa da su koda wannan message din ya dade da gogewa a wayar ka.

Sau dadama zaka iya wayar gari kana neman wani message da aka taba turoma ko ka taba turawa to zakaga wannan message din ka neme shi ka rasa kuna kana da buqatar wannan message din. Tonidan kayi amfani da wannan application din zaka iya dawo da dukkanin sakonnin ka da suke a wayar ka da sauran dukkanin kiran wayar ka. Shima haka bangaren kiran waya zaka iya dawowa da shi.



Zaka iya danna backup shine zaka iya ajje dukkanin sakon naka wato message din da kuma normal kiran wayar taka.


Applucation din yana da amfani sannan bashi da wahala wajen amfani dashi.

 Sannan Sama da mutane million goma sun dakko shi a playstore saboda amfanin sa.

Ga link din Application din zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka. Sannan kayi amfani da shi.👉👉Download

Previous Post Next Post