Yanda zakayi kiran waya kyuta (Free) 2024

Yanda zakayi kiran waya kyuta (Free) 2024




Assalamu alaikun barkan mu da war haka ina fatan kuna cikin koshin lafiya.

Yau darasin mu akan wani application 1ne da zai baka damar yin kiran waya kyuta d akuna tura sako kyuta acikin sauki ta amfani da hanyoyi mabanbanta domin zaka iya zabar dukkanin number da kaks buqata qta kowace kasa sannan kayi amfani da ita.

Nasan da dama basu gand me nake nufi ba.

NORMAL idan ka mallaki application din ne ta cikin sa zaka iya yin dukkanin abinda na fada a baya bangaren kiran wayar ko bangaren tura sakon sannan da kowace number kake so ta kowace kasa.




Idan ka dakko application din bayan ya bude zai baka damar zabar number da kake da buqata bayan ka zaba to da ita zaka dingayin duk abubuwan da kake so idan kana son ka kira wayar kawai cikin application din zaka shiga sai ka rubuta number da kake so ka.kira ko ka tura sako sannan kaima ta wannan number za'a iya kiran ka sannan za'a iya turoma da sakon messages sannan batare da angane dawa akeyin waya ba saboda tun asali ka zabi number wadda ba ta kasar da kake ba. Zaka iya zabar number irin ga kasa America ko France ko wata kasa daban. 

Sannan zaka iya amfani da ire-iren wadannan application ka bude WhatsApp da number America ko wata kasa ko kuma ka bude wani application ko social media haka.

Ga link din application din nan a  zakaga an rubuta download da koren rubutu. Sai ka taba ka sauke application din a wayar ka👉👉👉👉👉👉👉.Download

Previous Post Next Post