All Video Format 2024

 



Assalamu alaikum barka da warhaka ina fatan kuna lafiya ya fama da wannan Rayuwa Allah ya shige mana gaba Ameen.

 Yan'uwa a gurguje wani application na kawo mana yu wanda zai baka damar da application sama da guda sha daya (11) bangaren Video kowane kala ne.

 Domin zakaga akwai videos da yawa a wayar ka amman zakaga idan kana so ka bude wannan videon dole sai ka chanja player wanda zaka kalli videon film ne ko normal video.

 BAGAREN ILMI MAI AMFANI

Dan Allah mumai da hankali wannan bangaren domin amfanin mu gaba daya akan Extension: Extension ana maganar yanayi na video ko hoto ko waka. A misali kamar normal munsan MP3 ana nufin Audio hka zalika MP4 Video sannan da kaga JPG ana nufin normal Hoto.

 So anan abinda zanyi muku dan bayani akai shine.

 Bangaren video akwai extension nashi wanda zakaga kowane akwai player da take bude shi misali. Zakaga Akwai MP3 ko 3gp ko MOV ko AVI, Ape,Flac,Wav,M4A To wannan duk shine extension na video.

Haka Hoto akwai JPG akwai PnG sannan akwai su Jpeg.

 Sannan a Audio ma akwai MP3 da sauran su.

 A misali idan an tura ma video ka lura da duk karshen sunan video zakaga daya daga cikin wannan abinda na lissafo na Extensiom din.

 Sannan ba kowace player take bude ire-ire wannan extension din ba. Kamar karamar waya wadda zakaga idan har ana son video ya bude sai anyi convert din video ya koma 3gp sannan shine karshe law wanda zakaga ana iya kallon su a kanane wayoyi.

 Sannan zaka idan an tura ma video a wayar ka kamar a Xender zakaga wannan xender bata bude video kuma bazana ka ganshi a jerin videos din wayar ka saboda may be yana da Launin Extension din MOV haka.

 To dole idan kana so ka bude wannan videon sai ka dakko wata player da zata bude ma wannan kalar videon.

 To ita wannan player din zata baka damar bude kowane kalar Extension na video ko duk wani Format na kowane kalar video.

Batare da kana tara MX player ko VLC ba a wayar ka ba.

 Sannan bugu da qara zaka iya dakko subtitle na videon da kake kalla direct ta cikin wannan application din ko player.

 Saboda haka ga link din Application din a zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka👉👉Downlod

Previous Post Next Post