Offiline// Yanda zakayi chat a whatsapp batare da Kana da DATA ba 2024


Offiline// Yanda zakayi chat a whatsapp batare da Kana da DATA ba 2024






Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa ina muku fatan alkhairi. A Gurguje duk da zan dora muku full din videon da zaku kalla yanda ake saita application din dukkanin su guda biyu.

Amman zan danyi bayani kadan duba da akwai wanda koya suka ga bayanin sukan gane batare da anyi cikakken bayanin ba.

Application ne guda biyu kamar yanda videon ya gaba ta. 

(1) Application na farko zai baka damar amfani da wayar ka ka zabi dukkanin wani chat ko application koda ka kunna datar wayar ka batare da datar ta kare da wuri ba ko kuma batare da ka rasa yanda zakayi control din wani application din ba.

Musali kamar kana son kayi wani aiki ko kana so kawai kayi amfani da facebook amman kuma bakaso idan ka kunna datar ka a ganka a online a whatsapp ballantana a takura ma ko kuma Datar wayar ka ta qare.

 To zai baka damar kashe iya wannan whatsapp din ko kuma dukkanin wani application da baka buqatar ya sha ma Datar sannan kayi amfani da application din da kake so kayi amfani da shi a lokachin.

 Ga cikakken videon bayanin wannan application na farko nan

👇👇👇👇

Ga link din videon👉👉https://youtu.be/tb_xYepy9O4?si=KUWKqiTfZvEp4m9z

 Sannan ga link din Application na farko nan👉👉Download 1

(2) Application na biyun zai baka damar amfani da wayar ka kamar de yanda nayi muku bayanin application na farko kenan. Kawai banbanchin anan wani lokachin zaka iya connecting da wifi amman zaka wannan wifi din za'a iya ganin ka online To shi application na biyu zai baka zabi guda biyu bangaren data da kuma bangaren wifi.

Ga cikakken videon application na biyu nan ka danna sai ka kalla.

👇👇👇👇👇

Ga link din videon application na biyu👉👉https://youtu.be/KB3e5r8dKUc?si=h03zzeOXvYcluynr

Sannan ga application din na biyu kenan👉👉Download 2

Previous Post Next Post