Yanda zakaga sirrin wayar mutum ta number waya sa 2024

 

Yanda zakaga sirrin wayar mutum ta number waya sa 2024 




Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi. Yan'uwa nasan zakuyi mamakin irin wannan darasin. Dukkanin wasu darrisa da nake kayo muku ina kawo wane domin ilmi badan ka cuci wani ba.

 Bugu da qari akwai ire-iren application din tuni a playstore sannan dukkanin wasu abubuwa da ka sani akwai amfanin su sannan akwai rashin amfanin su. Idan kayi amfani da shi ta hanyar da ta dace to zaka zauna lafiya. Amman idan kayi amfani da shi ta hanyar da bata dace ba to Allah zai kama ka.

 Wannan application din zakayi amfani dashi wajen gano dukkin wata number wayar da kake da ita a wayar ka sannan koda baka da number wayar sa idan an kira ka shi wannan application din zai baka damar gano ko wanene koda bakayi save din sunan sa ba.




Bayan kayi save ko ka mallaki number wayar zaka ga dukkanin wani social media da yake amfani da shi. Sannan zakaga dukkanin hotunan sa wanda yake update ko upload a social media ta cikin application din.

 Abin sa yasa nace zakaga sirrin mutum ta number wayar sa da zarar ka mallaki number shine zaka ga dukkanin hotunan sa da yake dorawa.

To ta amfani da wannan application din zaka iya gane dukkanin wani mai number waya koda shi bayyi save din number ka ba.

Sannan shi application zai baka gamar gane dukkanin wata number waya spam kenan wadda zasunuya cutar da kai ta cikin kiran da sukayi ma.


Idan suka kira ka application din zai fadama scammer ne da sauran su. To idan ka daga duk abinda ya faru dakai kaine ka ja.

 Saboda haka shima nan applucation din zai taimaka ma sosai.

 Da dai sauran abubuwa wanda zakayi amfani da shi wannan application din.



Sannan idan mutum ya kira ka zai zo da hoton da yake amfani da shi a daya daga cikin social media dinsa. Kamar de yanda muka saba zaka iya sa hoton mutum. To shi automatic zai fito ma da hoton shi.




Sannan ga kyn kallo wajen yanayin application din. 

Ga link din Applucation din sai ka taba ka sauke application din a wayar ka.👉👉👉   Download

Previous Post Next Post