Yanda zakayi Control din wayar matar ka ko Budurwar ka 2024

 

Yanda zakayi Control din wayar matar ka ko Budurwar ka 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa. Yau darasin mu akan wani application da zai baka damar control din wayar budurwar ka ko wayar ka da kan ka domin app ne da zai baka damar Kulle wayar a lokachin da kaga dama sannan ka bude ta a lokachin da kaga dama. Sannan inde ka saita wannan application din da lokachin da kake so anayin amfani da wayar to inde wannan lokachin yayi wayar zata shiga security sannan koda ka kashe wayar ka kunna wayar bazata bude ba har sai wannan lokachin yayi sannan. Sai de akwai hanyar da zaka iya saita guri (location). Wanda inde kazo wajen wayar securitym zai fita koda lokachin da ka saita baiyi ba.



Amman ka tabbata wajen saitawa ka saita lokachin da application zai ma amfani saboda inde ka saita lokachin da ya wuce tunani to wayar taka zata kulle. AKula.

Abin mamakin anan shine Zaka iya saita lokachin da wayar zata shiga security misali daga karfe 6 Na yamma zuwa 8 Na safe. Sannan zaka iya zabar rana misali idan kullum ka saita ko koda yaushe idan wannan lokachin yayi to wayar zata shiga security. Ko kuma zaka iya saita iya wasu ranakun kamar misali idan akwai makaranta zaka iya saitawa Danka duk ranar da akwai karatu to wayar zata kulle batare kuma da kullum kana amsar wayar kana qara saitawa ba. Kawai saitawa sau daya yayi.

Ko kuma ka saita inde yaron yaje makaranta ko yaje location da da baka so yayi amfani da wayar to wayar zata kulle har sai ya dawo gida sannan wayar zata bude. Shine zakayi amfani da location kenan.



Akwai abubuwa da yawa wanda wannan application din ya kunsa wanda zai baka damae control na kowace kalar wayar da kake so.

Domin kara bunkasa karatun yaro ko kuma kai baka so kana karatu kana danna waya ko aiki haka zaka iya amfani da wannan application din.

 Saboda haka ga link din application din ka danna zai baka damar dakko application din a wayar ka.👉👉Download

Previous Post Next Post