Yanda zakayi tracking kaga mutum ta Hoton sa ( Photo maps ) 2024

 

Yanda zakayi tracking kaga mutum ta Hoton sa ( Photo maps ) 2024



Yanda zakayi trackinh kaga mutum inda yake da zama ta amfani da hoton su.


Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kuna nan lafiya ya gajiya ya kuma ruwa Allah ya dafa mana.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar gano duk inda mutum yake ta hoton sa.

 Babban amfanin wannan application din shine da zarar ka dauki hoto to hoton zaizo da asalin location na inda ka dauki hoton.

Bayan nan zaka iya amfani da application din wajen daukar hoto da kuma tura shi zuwa wanda kake so yazo inda kake.

Misali kamar anyi kidnapp din ka ko ka Bata zaka iya amfani dashi wannan application din wajen daukae hoto koda hoton bayyi kyu ba sai ka turowa wanda kake so ya bibiyi duk inda kake koda kuwa an kashe wayar ka.

 Sannan shi hoton koda yana kan wayar ka wato storage ko yana kan cloud misali ka dorashi akan Google Drive da sauransu.



 Sannan kaima zaka iya gane unguwa ko gari ta amfani da application dij wajen daukar hoto idan ka bude hoton to application din zai baka damar ganin location na Maps din wannan hoton.

 Wannan shine dan takaitaccen bayani akan application din Amman tana da amfani sosai matuqa.

Saboda haka ga link din Application din zakaga na rubuta downlod sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka domin fara amfani dashi.👉👉👉Download

Previous Post Next Post