Yansa zaka kalli duk wani gidan TV kyuta koda kana kasar waje

 

Yanda zaka kalli duk gidan TV kyuta koda kana kasar waje.





Assalamu alaikum barkan mu da warhaka ina fatan kowa yana nan lafiya kalau Allah yasa haka ameen.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai vaka damar kallon dukkanin wasu tashoshi na gidan TV musamman da ake haskawa acikin Canal+ ta cikin wayar ka.

Akwai mutanen da suke bibiya ta a kowane lokachi yan kasar waje irin su niger ko ghana da sauran su. To kuma hakan yake sakawa zakaga suna amfani da gidan TV na Canal+ a garin su to amman zaka ga dole sai mutum yana da TV da sauran abubuwan da ake hadawa  har wani lokachin ma idan yana so ya kalli wani shiri sai de ya hakura da fita kasuwa ko office ko duk inda zaije ko kuma ya hakura da wannan programms (shirin) din.

To amman idan ka mallaki wannan application din zaka na kallon dukkanin shirye-shiryen su acikin wayar ka batare da ka bata lokachi ba sannan ba lalle a lokachin da akeyin shirin zaka kalla ba zaka iya sauke shi a matsayin offline wanda ko baka kunna data a wayar ka ba zaka iya kallon wannan shirin.

Sannan da karin wasu gidanen tv din musamman wanda zasu qayatar da ku.



 A Takaice de wannan application din zai saukaka ma sosai wajen kallon shirye-shiryen gidan Tv na Canal+ a cikin wayar ka cikin suaki

Hakan yasa na kawo muku domin kuyi amfani da shi ga link din application din a zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka domin amfani da shi.👉👉👉Download

Previous Post Next Post