Best App 2024 clean up photos & Videos

 



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa

Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar rage dukkanin wasu abubuwa na hotuna ko videos ko contavt din ka. 

Sau dadama mukan tsinchi kanmu wayar mu ta cika babu guri wanda zaka iya amfani da storage din wayar.

 Amman akwai wasu hotuna da suka maimaitu a wayar taka misali guda daya ne hoton amman kana ganin sa da yawa. Ko Lambobin waya ko wasu videos da screenshot.

To wannan application din da na kawo mana zai baka damar dakatar da kuma cire dukkanin wasu hotuna ko lambobi ko videos da sauran su irin su Empty folder. Zai bincikoma su sannan ya baka damar goge su.

Sannan shi application din daya tamkar da dubu ne domin acikin sa banda wadannan abubuwan da na lissafi akwai bangaren rage nauyin audio ko video kamar ka rage masa MB. Zaka ita samun kana da wata waka ko wa'azi a wayar ka ko kuma kana da wani videos to amman zakaga yana da tsayin MB mai nauyi.

 To duk wannan application din zai taimaka ma kayi amfani da su.

  Da duk wasu abubuwan wanda ban lissafo ba.

Ga link din Application din nan zakaga an dubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka.👉👉Download

Previous Post Next Post