Yanda Dauki dukkanin kiran waya na socail media ( whatsapp,telegram )2024

 

Yanda Dauki dukkanin kiran waya na socail media ( whatsapp,telegram )2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka. Yan'uwa ina muku fatan alkhairi ya gari kuma ya ruwa ya lamarin Rayuwa. To Allah ya bamu damina mai albarka ya shiga lamuran mu ya saukaka mana. Ameen



 Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar daukar dukkanin kiran wayar ka na dukkanin socail media kamar whatsa,telegram,messenger da kuma normal kira. 

Akwai hanyoyi da kuma application da zai baka damar daukar murya yayin da kake waya da wani dukkanin kiran zakayi record din sa.

Amman idan kanayin waya a socical media kamar whatsapp haka babu damar daukar wannan record din domin babu dama.

Hakan yasa na kawo mana wannan application din zai baka damar record din dukkanin wata waya da kakeyi da wani a yayin amfani da social media kamar irin su whatsapp din.

Domin tabbas wata rana zaka iya tsintar kanka kunayin wata magana a whatsapp ta sirri wanda ya kamata ka ajje shi a matsayin wani tarihi ko wata shaida to wannan application din zai taimaka ma.

Nayi cikakken bayani acikin videon shi yasa ma kawai ka duba link din application din gashi nan zakaga na rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka👉👉Download

Previous Post Next Post