Yanda zaka chat a whatsapp batare da ka kunna Datar wayar ka ba 2024

 

Yanda zaka chat a whatsapp batare da ka kunna Datar wayar ka ba 2024



Assalamu alaikum barkan mu da wannan lokachi ya Damina To Allah ya bamu ikon wucewa lafiya sannan ya bamu albarkachin dake cikin ta.

Yan'uwa yau darasin mu akan whatsapp da zakayi chat koda kuwa baka kunna datar wayar ka ba ko da ma wayar taka gaba daya a kashe take.

  Yanda zaka iya saita dukkanin wasu abubuwan da kake da buqata bangaren whatsapp tamkar kana kusa ko kana online zakayi chat da kuma rarrabe dukkanin wani chat mai muhimmanchi.

A takaice de zaka iya wayar da whatsapp din ka tamkar Ai wanda zaiyyi chat da mutane koda baka kusa.

Sannan koda ma kana da abubuwan siyarwa ko wani sanarwa. Batare da ka mallaki whatsapp GB ko whatsapp Business ba.

Akwai abubuwan da wannan application din yake dashi masu muhimmanchi amman duk da ba kowa yasan da su ba amman zan danyi bayani kadan akm su.

(1) Na farko zaka iya rubuta reply wanda dukkanin wani sakon da aka turo ma shi wannan application dinz ayyi reply koda ma baka ga sakon ba ko kuma koda ma baka hau online ba.

(2) Zaka iya saita wata kalma ko wani sako wanda inde aka rubuta ma to mai iya wannan sakon kadai zayyi wa reply. Wato ( Keyword). Misali kana siyar da kaya to zaka iya rubuta keyword din dukkanin wanda yace ma How much ko kuma da hausa ( Nawa ne kayan). To iya wanda ya turo da irin sakon kadai application din zayyi masa reply.

(3) Zaka iya hada chat din naka da OpenAi. Wato chat gpt wanda iya reply automatic dukkaninwasu kalmomin da ake buqata a sani a bangaren ka ko wani bangare na daban.

(4) Zaka iya hada API na wani website acikin sa.



 Wato akwai abubuwa da yawa wanda ya kamata dukkanin wanda yake chat a whatsapp ya mallaki wannan Application din.

Ga link din application din nan zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke a wayar ka👉👉Download

Previous Post Next Post