Yanda zaka Dora ( Upload ). Wakar ka a audiomack free 2024

 Yanda zaka Dora ( Upload ). Wakar ka  a audiomack free 2024


Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa. Yau darasin mu akan wani application da zai baka hanyar dora ko nace saka waka a audiomack. Wakar ka ce ko wata waka daban ko kuma karatu ko wa'azi.

Kamar yanda sauran mawaqa suke dora wakokin su akai.

 A kasa na ajje muku link din application din ka taba sai ka sauke shi a wayar ka.

 Sannan amfani da shi babu wahala gaba daya. Domin da zarar ka bude account wato ka saka gmail da password app din zai bude ma. Zakaga wajen upload kana tabawa shine zai kaika kan wayar ka sai ka zabi wakar ko audion sa kake so ka saka. To daga nan ne zai baka damar saka sunan wakar da sunan mawaqin da sauran abubuwan da suka tambaye ka. Wanda idan mawaqan biyu ne zaka rubuta su bangaren Featuring kenan.



 Sannan sai ka taba next kayi save. Da zara ya gama upload kana shiga audiomack. Zakaga wannan audiom da ka saka.


Ga link din Application din👉👉Download


Previous Post Next Post