Yanda zaka saurari kiran wayar budurwar ka 2024

 


Yanda zaka saurari kiran wayar budurwar ka 2024




Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa na na muslunchi.

Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar daukar dukknin record na kiran wayar matar ka ko budurwar ka sannan kaima za'a iya bibiyar kiran naka baka sani ba.

 Acikin videon na nuna duk yanda ake amfani da applocation din da kuma qarin bayani sosai akan ire-iren application din da kuma yanda zaka kare kanka daga saka ma irin su domin daukar duk kiran wayar da kayi.

 Sau dadam nakan ce yanda zaka kare kanka amman kuma hakikanin gaskiya koyawa nake yi yanda zakayi domin ganin an sami tsaro da kuma bin hanyar da ta dace da irin wadannan darasin.

 Application guda biyu ne wanda zasu baka damar sauraro da kuma nadar duk kiran wayar da aka yiwa wanda ka saka gmail din sa a cikin wayar.




Sannan application na biyu shine zai baka damar sauke ko cire dukkanin wani application da aka boye ma acikin wayar ka. Baka sani ba domin daukar bayanan ka.

 Duk da nayi bayani sosai akan application din.

Ga link nan a kasa zakaga an rubutu download 1 da kuma download 2 da koren rubutu. Ka taba kowane sai ka sauke su acikin wayar ka kayi amfani dasu.


Download 1

Download 2

Previous Post Next Post