Sabon Application na masu aure/ MATA

Sabon Application na masu aure/ MATA



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa. Ina fatan kowa yana cikin koshin lafiya. Allah yasa hakan ameen.

Yan'uwa yau darasin mu akan wani application ne wanda ba iya mata kadai bane ya kamata su mallaka sannan su san aikin sa.

Application ne da ya kunshi dukkanin rayuwar mace ko ince MATA. Abinda ya danganchi tsaftar jikin ta da kuma dukkanin lokutan da za'a gane wajen fara period ko lissafa lokachin period. Da dukkanin abubuwan da ya kamata mace tanayin sa domin lafiyar jikin ta.

Da kuma abubuwan da ya kamata mace ta kiyaye wajen domin kariyar jikin ta da kuma lafiyar ta.



  Mace takan iya tsintar kanta lokachin da takeyin period yakan iya rikicewa na kwanaki. To koma de menene yana iya saita ma duk wannan lokachin.

 Application din yana da amfani sosai ya kamata ku mallaka. Koda kai ba mace bane zaka iya mallaka saboda matar ka ko kanwar ka ko wata daban zai taimaka mata.

Ga link din Application din nan zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.👉👉👉Download

Previous Post Next Post