Yanda zakayi chat da kowane kalar yare 2024

 

Yanda zakayi chatting da kowane kalar yare 2024





Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application da zai baka damar chatting da kowane kalar yare da kuma koyon yaren gaba daya. 

 Da yawa mukan sha wahala wajen chatting ko magana da yaren english. Wato turanchi kenan. To shi wannan application din zai baka damar magana da kowane yaren da kuma kwarewa akan yaren

 Sannan koda akwai wani rubutun da kake so shi wannan application din ya juyana zuwa yaren da kake so ka fassara to zai taimaka ma sosai.




Koda kalma daya ka rubuta zai baka dukkanin ma'anar ta a kowane bangare na yaren da ka zaba ya fassara ma kuma ka gane ma'anar kalmar.

Akwai abubuwa da yawa wanda ya kamata ace ka mallaki wannan application din domin saukaka ma wajen chatting ko koyon wani yare koda turanchi ne.

Saboda haka ga link din application din zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka.👉Download

Previous Post Next Post