Best launcher 2024

Best launcher 2024.


Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa yau darasin mu akan wani application da zai baka damar qawata wayar ka. Da kuma wasu abubuwan da yakamata ka mallaki wannan Application din.


A duk karshen shekara akan kawo muku sabbin application wanda ya kamata kunsame su kun mallake su.

To shi wannan application din zai baka damar gyara wayar ka tayi da kyu da kuma amfani da shi wannan application wajen boye dukkanin wani application da baka so a ganshi acikin wayar ka. Idan ka boye shi koda za'a kwana ana dubawa baza a ganshi ba. Sannan zaka iya sakawa shi wannan application password koda kuwa ba'a daka mada password dukkanin wanda zai bude shi sai ya saka password sannan zai bude.



Akwai fuskoki masu kyu sosai wanda idan ka saka shi wannan application ko nace ita wannan launcher din za'aga wayar ka ta fita daban.

Kamar de yanda nayi cikakken bayani acikin videon yanda gaba daya ake amfani da shi wannan application.

Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi akan wayar ka.

Download

Previous Post Next Post