Powerbutton end call ( Call prox ) 2024


Powerbutton end call ( Call prox ) 2024

Assalmu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa ina muku faran alkhairi. Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar ya saukaka ma wajen amfani da wayar ka wajen kashe ko katse kiran wayar ka bayan screen din ta ya mutu.




Ba wani karin bayani zanyi ba domin koda wajen saita application din ba wuya wajen saitawa. Kana bude wa zayyi amfani a backgroud din wayar ka.

Ga link din application din nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka domin amfani da shi a wayar ka.


 Download

Previous Post Next Post