Wayar ka sirrin ka 2024
Yan'uwa har kullum na kokarin binciko muku manya manyan apps musamman a karshen shekarar nan ta 2024. Yau ma na kawo mana wani application da zai baka damar gano dukkanin wata devices da aka saka domin daukar bayanan ka.
Devices ana nufin a ajje wata na'ura kamar camera ko abin daukar magana (Record). Ko wata devices daban haka.
Wannan application din zai baka damar gane idan an saka wani abu wanda zai dauki sirrin ka baka sani ba.
Kamar a gida ko a office ko a hotels haka.
Sannan akwai yanda zaka iya ganin hanyoyin da zaka gane idan an sakama wannan abin da kuma yanda zaka kare kanka.
Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download amda koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.