Wayar ka sirrin ka 2024

 


Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa na ina muku fatan kun wuni lafiya ya gida kuma ya fama da jindadi.

Kamar de kullim yau ma na kawo mana wasu Application guda biyu. Masu matuqar amfani domin wadannan application dukkanin su ayyukan su suna bin JUNA ne.

 Ta yanda zaka gane dukkanin wata kafa ko application da ake daukar muryar ka baka sani ba. Akwai applications da yawa wanda sukan iya daukar voice ko sauraron maganar da duk kakeyi baka sani ba. Ko su dauki live voice wato a lokachin da suka kunna sukan iya sauraron duk abinda akeyi a wajen.

 Ko kuma akan iya saka wata device a ajje a kusa da kai domain daukar bayanan muryar ka a gurin. Bangaren record ko Live na maganar ka.


 Kamar de yanda nayi muku bayani acikin videon.

Ga link dinsu nan dukkanin su a kasa. Na farko da na biyun zaku download 1 da kuma download 2. Idan kuka taba shine zaku sauke application din a wayar ku.




Download 1

Download 2


Previous Post Next Post