Wayar ka Tana daukar zafi😭. Ko wata matsala. Ga mafita😍 2024
Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa ya sanyi kuma To Allah ya bamu ikon wucewa lafiya ameen.
Yau darasin mu akan gyaran waya ne duk wata matsala da wayar ka take dashi.
Na kawo mana wasu applocation guda biyu da zasu baka damar amfani da wayar ka lafiya da gano dukkanin wata matsala da take da ita.
Kamar de yanda nayi muku bayani acikin videon To haka zakayi amfani da application din.
Application ne guda biyu na farko zaka gano dukkanin wani application da yake buqatar update na system app da kuma software app. To zakaje kayi update din su musamman na system app din nan.
Saboda su system app ba'a ganin su amman kuma su suke taimakawa wajen kare lafiyar wayar da kuma sawa tayi aiki lafiya babu wata matsala. Wani lokachin ma idan kayi kuskuren cire daya daga cikin system app to wayar ka ta dainayin wani abu muhimmi acikin ta.
To da taimakon wannan application na farko zai baka damar update na wadannan apps din na system application.
Sannan ta cikin application din zaka iya cire dukkanin wani hoto ko file ko junk file wanda bashi da amfani a wayar ka amman kuma sun cikama waya.
Duk wannan app din zai binciko ma sannan ya baka damar cirewa.
Ga link din application din zakaga an rubutu download 1 Sai ka dakko application din.
Application na biyu antivirus ne wanda zai baka kariya daga kowane matsala ta virus da kuma dukkanin wata kariya bangaren online wato koda ana kokarin satar password ko wani website da yake daukar bayanan ka. Sannan ta cikin wannan application zaka iya gane wani app kafi amfani a rana ko a sati. Da dai wasu muhimman aiki wannan wannan application din yakeyi da kuma kariya.
Ga link din application din a kasa zaka an rubuta download 2 sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.