Yanda zaka gano inda mutum yake ta number wayar sa koda bakasan shi ba.
Assalamu alaikum warahmatullah barka da warhaka ina muku fatan alkhairi.
Yan'uwa kamar yanda muka saba yau ma na kawo wani application wanda zai baku damar gane duk inda mutum yake ta amfani da number wayar sa.
Da frko de kamar yanda kuka ji bayani acikin videon shine zakayi amfani da website ne daga baya sai kayi amfani da wannan application din wanda zai taimakama da wasu abubuwan da zai tabbatar ma da zaka iya gane duk inda mutum yake.
Kawai abinda yake buqata shine ka tsaya ka nutsu wani abin ma idan baka gane ba acikin application din akwai bayani acikin website din domin gane dukkanin yanda zakayi amfani da website din.
To shi amfani da wannan application zai taimake ka ne wajen gano IP address da yanda akayi amfani da ip address din da ka samo a cikin website din da ka fara amfani da shi wajen saitawa ko ganowa.
Ga link din application din nan a kasa zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.