Yanda zaka saurari duk abinda akeyi koda baka gurin a wayar ka batare da an sani ba 2024

 



Yanda zaka saurari duk abinda akeyi koda baka gurin a wayar ka batare da an sani ba 2024






Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa ina muku faran alkhairi.

Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar sauraron duk abinda akeyi koda baka kusa da gurin.


Nasan akwai wanda bash fahimchi abin ba sosai. Ina nufin idan ka saka application din a wayar ka zaka iya sauraron duk abinda akeyi a guri koda baka nan. 

Misali zakayi amfani da earpiece ne wajen sauraron zaka iya ajje wayar taka sannan ka kunna application din a gurin.

Sai ka saka earpiece din a kunnen ka to koda kayi nesa da su zaka dinga jin abinda akeyi. Sannan koda akwai iska da Hayaniya da yawa zaka iya saita dukkanin yanda kake so kaji sautin ta cikin application din.

Application din bashi da wahalar saitawa idan ka dakko shi.

Domin kawai bayan ka gama bashi Permission sai start da zakagani da kuma wajen volume. Sai wajen record koda ma misali ba a lokachin kake son sauraron maganar ba.

Zaka saurari abinda akeyi ta amfani da record na maganar bayan ka dawo ka dauki wayar taka.

Ga link din application din a kasa zakaga an rubuta download d akoren rubutu sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.


Download

Previous Post Next Post