Yanda zakayi chat a whatsapp batare da anganka a online ba 2024

 

Yanda zakayi chat a whatsapp batare da anganka a online ba 2024



Assalamu alaikum barkan mu da warhaka yan'uwa ina muku fatan alkhairi. Yau darasin mu akan wani application ne da zai baka damar chat a whatsapp batare da an ganka a online ba.

Wannan Application yana da amfani guda biyu wanda ya kamata ka mallaki a application din. 

Na farko kamar yanda na fada muku yanda zakayi chat a whatsapp batare da anganka a online ba.

Na biyu yanda zaka rage shan DATA a wayar ka. Domin zai baka damar kashe dukkanin wani application da yake a wayar ka wanda baka amfani dashi ko kake so sai ka ga dama sannan zakayi amfani wajen kunna datar sa.

Hakan yasa na binciko muku wannan application din. 

 Kanar yanda kuka ga cikakken bayanin acikin videon da ya gabata. 

Gaba daya amfani da application din bashi da wuya wajen sarrafa shi.

Na farko bayan ka bude application din kamar yanda ka saba bude kowane kalar sabon application din.



Shine zai fitoma da dukkanin application da ke cikin wayar ka.

Bayan nan kowane app akwai alamar duniya a gaba da ita.

To shine zaka zo daida app din da kake so koda ka kunna datar sa bazaiyi amfani ba sai ka taba alamar wannan duniyar.

Bayan ka gama saita apps din naka a kasan wajen menu na application din akwai wata makunna da zakaga OF/ON to nan nd wajen kunna application din.


A kasa zakaga link din application din sai ka taba ka sauke shi a wayar ka.

Zakaga an rubuta download da koren rubutu sai ka taba.

download

Post a Comment

New comments are not allowed.*

Previous Post Next Post