Yanda zaka mayar da wayar ka kamar Computer 2025
Assalamu alaikum warahmatullah. Barkan mu da wannan lokachi.
Yan'uwa yau darasin mu shine yanda zaka iya chanja kalar wayar ka ta koma kamar kana amfani da computer.
Yanayin ta da kuma dukkanin abubuwan da computer ke dashi.
Da yawa idan zamuyi amfani da computer munsan kalar ta daban ne. Abinda ya danganchi folder da kuma design na abinda ke cikin computer da yanayin windows da aka saka a computer.
Haka zaka iya chanja kalar design din wayar ka kayi amfani da wayar ka kamar computer.
Da wasu sirrika da shi wannan app din yaso dashi tamkar kana amfani da computer. Wajen menu da sauran design na folder da wajen create ma folder da kuma wajen search tamkar kana da amfani da computer.
Saboda haka kaima ya kamata ka mallaki wannan apps din domin kaima kayi amfani da shi a wayar ka.
Ga link din app din. 👉👉Download